ABUBUWAN DA SUKE WARW ARE MUSULUNCI
Transcript
:lUI;lUlv^vil;\i v^vJ/;\;1v^vJ{;\ i{ z OAflrc 'frNUEnU//UUI;t4 V trt\r ',L. -.!i!]L r- t{ '-.rrrnq!i Wattafar AAAAAd fiALAA" SHE 'IH I{U'IAI{AAD BITI ABDULWAHHAB DA 'IAB5HEII HAUSA TAAJAHAR sHE'IIH AT'IEET] AL- DEEH ABUAAXAR ABTJBT'WAN DAS[,'KEWARWARE MUSI,JLT,JNCI Daga Littattafan Da Ma'aikatar Earkokin Addinin Musulunci, Da Waft,afai,IDaKuml Wats zi lla Shiryarwa Ta Buga ABIJB{-I!WAN DA SUKE WARWARE MUSULTNCI Wallafar BABBAII MALAMI SHEIKH MT-IIIAMMAD BIN ABDULWAHHAB Da Harshen Hauga Tarjamar SHEIKH AMf,EN AL-DEEN ABTIBAI(AR oflishin Buga Takardu De Yadesu Nr Me'eiketar Suka lDaukiNauyin Kulewe Da Bugunsl l4l8 AH .rt t \ A c tt.r;!|1 i9$t2Jrl3lr1 iofX-)l i'Js'rJl'rt.1l@ i-r,I ,*Jr taf isblt 1i ',%Jt lrr<. Jt.& -trar ; Wt'rjl.r*; .,.f\)t - 1)t")l Fti -"1.x\f tgelt t 11 . -Y 1- \ ff -Y : .:Jrr, ( t-tJl $l -! :tr.1)1"1lir/-r ;)t-)t \A/.t\A L! .frlt I Y r.-/- \ Yt'g;;: tA/'ttA:gt*)tdl 111. -t 1- ! ff-t : dlol GABATARWA Wannan dan httafi yana da muhimmanci kowane musulmi, namiji da mace, SU karanta shi, saboda amfaninsa, musarnman game da sha'anin Wara aRiAan. Yau sabodajahiltar addini, mutane da yawa suna aik<ataabubuwa daban-dabanwadanda za su rugJza imaninsu, ba tare da sun saniba. Domin haka bayyana "abubuwan da strke warware Musulunci" ya zamalarua ga mutanea yau. ? Kunslyar "Jama'ah Al-Da'awahfi Nigeria" babban btrrinta ne ta gabatar da wannan d"n httafi ga masu jimirin ruya Sunnah da kyautata 4f.16x6. Allah Ta'ala Ya kuma yi manajagora wajen aiki da Alkur'ani da Hadisi,amin. t ' WASSALAM SheihkAmeenAl-Deen Abubakar, Jama'ahAl- Da'awahFiy Nigeria, Ofi shin Al-Maklaba Al- Salafiyya, 483, SulaimanCrescent; P . O . B o x6 l 1 8 , I(Ar{0, NIGARIA. BISMILLAHIR. RAHMANIR-RAHIM ABUBUWAN DA SUKE WARWARE MUSULUNCI Ya dan uwa Musulmi, dole ne ka san cewar akrvai abubuwan da aikatasu yake warware Musulunci (idan ka yi dayansu ka fita daga addinin Musulunci ke narl Allah Ya kiyaye). Mafi afkuwa daga. cikin wadannan abubuwa guda gomaoe, lallai ne ka guje su. NAD'aYA Tarayya a cikin bautawa Allah. Allah tvta&ukakin Sarki Ya ce: 'zai( {i;:6i:# 1i }\i AJ i:y-F { 2tuare3+f1lit\L3KiJ; ,, Haf.ita, duk wanda ya yr tarayya (shirka) da Allah, Allah Ya haramta masa Aljarura, kuma makomarsa Wuta; kuma azzalumai babu wadansumataimakaa garesu D. Kiran matattu da addu'a daneman iaimako daga gare su, da yi musu rakance ko yanka, duk fanni ne na ;hirka. NA BIYU Duk wanda ya sanya tsani tsakaninsa da Allah (kamar Mala'ilqr, fuinabawa,Walilyai, ko wasu abubuwa) da mufum zairifta kira da addu'a,yananernansu cece shi, yana dogara a kansq to mai aikata haka ya kafirce, kamar yadda dukkan Malamai suka tabbatar. NA UKU Duk wanda bai kafirta masuaikin shirka ba, da wandayake shakkar kafircinsu, ko kuma yalie inganta hanyarsu, (duk mai haka) shi ma ka sani yazama kafin. NA HUDU Duk wanda ya yarda da wata shiriya ba ta Annabi, tsira da amincin Allah su tabbataa gareshi, ba, kuma yadauka wannanshiriya tafi ta Ma'aikin Allah cika ko larma ya &ut cewar hukrmcin " wani dabanyafi hulamcin Ma'aikin Allah kamar wa&nda suke fifita gumaka (kamar huluncin gwamnatocin zamanrwa&nda ba su yarda da shiriyar Annabi Muhammad, tsira da amincinAllah 'gare su tabbata a shi, ba, duk wanda ya yarda da haka ya zama kafiri.t t Ga misalaina:. kamar haka: (a)- lbaukar cewa tsare-tsareda dokokin da mutane suke shiryawa dahannayenzu, $rn fi Shari'ar Muzuhrnci. Ko kuma &ukar Addinin Muzulunci ba zai dace a yi amfani da shi ba a tanri na ishfuin(a zamaninyau). Ko kuma cewa Musulunci ne sababin rashin ci gaban Muzulmi. Ko kuma diukar ahtar mutum da Allah (da harkokin addini) abu ne da ya shafi mutum shi kadai, bai shafi sauran harkokinsa na rayuwa ba (wato karnar dai yadda wasu suka f,auka, tsarin xddinin mutum ba shi da ahta da harkokin duniya na yau da lcullum). (b)- Maganar da ake cewa wai zartar da huk;uncin Allah kamar yanke hannun 6ara*o, ko jefe maanaci wanda yake da aure, a ce wai haka bai dace da zamanm da muke ciki ba. (c)- Daukar cewar ya furlatta a yi hulcunci bg -daabb da Allah Ya saukarba, a cikin mas'alolin shari'a, da laifukan da suke bukatar tsayar da haddi, da wasunzu,ko da mutum bai yarda da cewa hukuncin wanin Allah ya fifici hulcuncinAllah ba, saboda kawai halattawa (bada dama) a yt hul$nci da wata doka da ba ta Allah ba, to )nn haka halattawa ne ga abin da Allah Ya haramta, kamar yadda dukkan malamai suka fada. Duk larwa wanda ya halatta abin da Allah'Ya haramta,wanda l0 NA BIYAR Duk wanda yake fin abin da Matuo, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya zo da shi, wato ya fd yardadahalaccinabin ko da yana aiki da shi, to wannan mutum ya zamakafiri, sabodafadin Allah Madaukakin Sarki: da an fa& kowa ya san haramunne a addini, kamar zrna da shangrya, da cin riba, da trn huhmci ba da abin da Allah Ya saukar ba, duk wanda ya yr haka kafiri ne kamar yadda dukkan mustrlmi zuka tabbatarda haka, ll t*'rfr$vffi6t';*t F { AtA < Wann&r, saboda lallai SU,sunki abin da Allah Ya saukar, domin ))haka Ya6ata ayYulcansu NA SHIDA Duk wanda ya Yi isgilancida wani abu na dagaaddininMa'aiki, tsira da amincin Allah su tabbataa gare shi, ko ya yi isgilanci da ladako ukubar A, addinin ya fada, shima wannan ya kafirta. Saboda Allah MadaukakinSarki Yana cewa: t2 ;K-4;5-)i^;;tfrJS, F i6fiVJ::,1 * <rii:/J ,l// { 5+L-YJ. < Ka ce: shin da AllalU da kuma ayoyinSa da MarzonSa lcuka kasance hrna yin izgpli? Kada ku kawo wani haruari, hakifcakun rrga hm kafirtabayan imaninlar>. NA BAKWAI Aikata sihiri, wanda a cikinsa har da na rabamasoya,kamara jefa wa miji Rin matarsa;ko kuma da aikin mallakewa, wato a sanyaddaza a l3 sa mutum ya so abin da ba Ya so ta hanyar sihiri (bokanci), duk wanda ya ailcata{aya daga ciki, ko Ya yarda da shi, ya kafirta. Saboda Allah tvta&ukakin Sarki Ya ce: F6ffFrg-#beL-G3-W F { #3t{,i3t ( Su (Mala'ilern gtrda bilru, Harut da MaruQ ba su koya wa wani (sihiri) ba, ba tare da sun gaya masa (maganar kashedi) ba, "hakika, mu fa fitina (wato jarabawa) ce kawai, don haka kada ka kafirta" D. l4 NATAKWAS Ba wa mushrikai goyon baya, da ba su taimako a kan musulmi, shi ma kafirci re, saboda Allah Uadaukakin Sarki Ya ce: c)4{^6ffi.f'g&8;;; F '4}fti;;{rt { ( Duk wanda ya jiBince su daga cikinhr to lallai ne shi ma yana drya cikinsu, hakit€ Allah ba ya shiryar da azzahrmanmutane>>. l5 NATARA Duk wanda ya yarda cewa wasu mutane an yi musu izinin kauce wa shari'ar fumabi Muhammad,tsira da amincin Allah su tabbataa gare shi, ya zama kafiri; kamar Yadda Allah trladaukakinSarki Yafa&: , , 1.2) ,ur.!*.c.r 63 F #;6: *t*'* { {'=tifirt*$i4;t ( Duk wanda ya ke nemanwanin Musulurci yazamaaddini, tobaza a karba daga gare shi ba, kuma a Lahira yana daga cikin wa&nda sukayi hasara>>. l6 NA GOMA Buirewa addinin Allah gaba&y", ko bijirewa abin da Musulunciba ya ingantuwasaida shi,mutumya ce ba zai koyi wannanabin ba, ko kuma ba zar yi aiki dashi ba, yin haka ma kafirci ne. SabodaAllah MadaukakinSarki Ya ce: ,';li.i;ei-g$":rp;; F {36,Gituy? < Kuma wa ya fi zalwrci (mugrrn aiki) samada wanda aka tunatarda shi ayoyin Ubangijinsa, sa'an nan ya bijire musu; hafrika Mu masu t7 daukar fansa ne daga masu laifi (mtUirimai)). Kuma Allah Ta'ala Ya ce: { i,Lj,v{%wa4:v} <<Kuma wadanda suka kafirta, masu bijirewa ne daga abinda aka yi musugargadida shi >>. Babu wani bambanciga wandaya aikata dhyu daga cikin wadannan suke warware abubuwa da Musulutci, da wasaYakeYi, ko da gaske yake yi. Ko kuma saboda anrma banda wanda aka tsoro, tilasta. l8 Muna neman tsari da Allah daga aikata duk wani abin dazaijawo fushinSa da matsananciyar azabarSa. SheikhAmeenAl-Deen Abubakar, Jama'ahAl-Da'awah Fiy Nigeria" 27-3-1404A. H. l-l-lgg4 A. D. F\ru!rjrt $rs\wk L*,'JGJIai! i^+.-S iJi$l 4nl e+-i'll -1S;3at o.1t.r.al.-,t.e6lljr! irJtl ;,te :oblt oli* -s ItlApb nl6f it;,l
Documenti analoghi
ORNEK SAHSIYAT HAUSADILI - rsm 13,5 x 19
haka fadar Allah madaukaki : «Wadancan Manzannin mun
fifita sashensu a kan sashe daga cikinsu akai wanda Allah ya
yi magana da shi kuma ya daukaka sashen su darajoj» (suratulbakara). sashenda aka d...
Clubfoot: Ponseti Management [Hausa]
rarraba a kasashe da sun fi dari.
Ya fi dubu dari bugủ na PDF à harsuna goma sha biyu da suka
yi daga kasashe da suka fi dari da hamsin.
Wannan sabon shirye – shiryenmu ya ba da wannan bugủn
kamar ...
Hausa - godsdirectcontact.net
qirqirar wani sabon abu, wai mutane suna da wata na’ura da
za ta sanya ka cikin tunani (Samadhi). Kun tava gwadawa ?
Yanzu haka ana sayar da ita a Amurka. Daga dala xari huxu
($400) zuwa dala xari ...
Chapter 40 - Masjid Tucson
da mu sau biyu; saboda haka mun yarda da laifuffukan mu. To, shin, akwai
wata hanyar fita?"
*40:11-12 Kafirai suna yin mutuwa biyu ne, alhali kuwa salihai ba su
dandana mutuwan gaba da wanda suka r...
Chapter 25 - Masjid Tucson
[25:2] Wanda Yake da mulkin sammai da qasa. Kuma bai taba haihuwa ba,
kuma abokin tarayya bai kasance a gare Shi ba a cikin mulkinSa. Ya halitta
dukan kowane abu daidan auni; sa'an nan Ya qaddara k...
Hukuncin Sihiri Da Bokanci PDF
Ma’ana: “Baya cikimmu duk wanda ya ke yin camfi ko a ke yi masa camfi ko ya yi
bokanci ko ake yi ma sa bokanci, ko ya yi sihiri, ko ya sa ayi mishi sihirin, duk kuma
wanda ya je wajan boka sai ya g...
Gospel of Jesus Christ
ko babba, ko kuma ba ta-kashin bambance-bambancen. Duk wanda ya yi imani, kuma bai
san inda za su sami ceto. Ga addu'a, don ka yi addu'a kuma idan kun bi Yesu:
Allah a Sama, na gode wa aiko, ɗan,Ye...
Surah 038: Saad - ص ةروس
a’ala sa’ad da suka yi husuma.*
*38:69 Husuma ko kuwa tarna a cikin jama’ar can sama mafi a’ala ya auku
ne sabili da yunqurin qalubalen shaidan ga iko da hikimar Allah. Lalle ne,
wannan aukuwar shi...